Yan arewaScreenshots

Description

Wannan Majalisa anyi ta ne domin bawa Yan Arewacin Nigeria damar tattauna batutuwa da suka shafi nahiyar su, kama daga siyasa izuwa tattalin arziki. Don haka kada abarka a baya. Yi rijista yanzu don anfanuwar ka da sauran yan uwanka.

Tags: dandalin yan arewa song lyrics