FREE DOWNLOAD

Tafsirin Suratul Kahfi MP3

  • SEARCH TYPE
  Tafsirin Suratul Kahfi MP3 icon

  Tafsirin Suratul Kahfi MP3

  by: 67 9

  9 Users
  rating
  FREE DOWNLOAD

  Screenshots

  Description

  Wannan Application ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kurani mai girma Tare da Sheik Jafar Mahmud Adam.

  Tafsirin suratul Kahfi ne wannan. Domin samun wadansu sheikh ja'afar tafseer din, rubuta kareemtkb cikin play store dinka/ki.

  Muhimman kissoshi kamar:

  Labarin ko Tarihin Ashabul Kahfi

  Tarihin Zulkarnain

  Labari na Annabi Musa da Annabin Allah Kidr

  Milestone: Ashabul Kahfi su bakwai ne na Takwas dinsu shine Karensu.
  Sunyi Shekaru dari uku da tara ( 309 ) cikin wannan kogon da suka shiga.
  Saurari cikakken bayanin daga bakin babbab malamin sunnah sheikh Jafar mahmud Adam Rahimahullah.

  Mun gode kwarai da gaske. Kuma idan kana ko kina da bukatar tuntubar developer din wannan Application yi amfani da developer email dake kasa. Zan yi matukar farin ciki idan naji daga gareku ya 'yanuwana Musulmai kuma Hausawa!

  Allah ya gafartama malam jafar ya kuma Rahamsheshi ameen summa ameen.

  Sai anjima daga naku kuma danuwanku a koda yaushe kareemtkb.

  Tags: tafsir suratul khafi , tafsir suratul khafi sheik jaafar mahamud adam

  Users review

  from 67 reviews

  "Awesome"

  9